Hukumar Custom tana yin gwanjo ne na kayan da ta kwace a hannun wadanda suka karya dokokin shiga da ficen kayayyaki kaman yarda doka ta tanadar
Shi dai shige da fice na kayan da gwamnati ta hana ta barauniyar hanya yana cutar da tattalin arzikin kasa.
Shi kuma cutar da tattalin arzikin kasa cutar da al'umma ne baki daya wanda kuma haram ne ka cutar da yan'uwanka.
Saboda haka idan hukumar ta kama kayan, ta kuma yi gwanjonsu kaman yanda doka ta tanadar, babu wani laifi za a iya sayan kayan.
Allah shi ne masani na hakika.

Comments
Post a Comment