Ga wanda ke neman arziki: Ya yawaida karanta daya daga cikin addu'o'in nan idan kuma da hali ka karanta duka a kowace rana. Insha Allah, Allah SWT zai maka budi ta inda baka tunani.
WURIDI NA FARKO:
"Allahu Kafi, Allahu Ganiyyu, Allahu Fattahu, Allahu Jauwadu, Allahu Wadudu, Allahu Wasi'u, Allah Ladifu, Allahu Shahidu, Allahu Ni'imal Maula wa Ni'iman Nasiru, Allahu yarziku man yasha'u bi gairi hisab"
WURIDI NA BIYU:
"Almalu walbanuna zinatul hayatud duniya, walba iyatus salihati khairun inda Rabbika thawaban wa khairun amala"
Zakaja wuridin ayar nan ta sama sau dubu daya a kullum, tsawon kwana goma a kowane wata banda farkon watan Almuharram.
WURIDI NA UKU:
"Ka dawwama cikin karanta suratul Kahafi, Yasin, Izawaka da Tabaraka a kullum"
Thng
ReplyDeleteAllah ya bamu sa a
DeleteMasha Allah
ReplyDeleteAllah ya samudacel
ReplyDeleteMasha Allah
ReplyDeleteMasha allah
Deletejaka kallahu kaeran
ReplyDeleteMasha allah
ReplyDeleteMasha Allah,Allah yasa mudace
ReplyDeleteAmeen
ReplyDeleteAllah ya saka da alkhairi
ReplyDeletemAsha Allah ubangiji Allah ya bamu saa
ReplyDelete