Skip to main content

Table of Contents

ADDU'A

  1. ADDU'AR DA AKE KARANTAWA BAYAN KAMMALA ALWALA - New!
  2. KA KARANTA WANNAN ADDU'AR KODA SAU DAYA NE A RAYUWARKA - New!

AL-AKHDARI

  1. ABUBUWAN DA AKA HARAMTA MARA ALWALA YI
  2. ABUBUWAN DAKE WARWARE ALWALA
  3. FARILLAN ALWALA, SUNNONIN ALWALA, MUSTAHABBAN ALWALA DA KUMA YADDA AKE GYARA ALWALA
  4. FARKON ABINDA YAKE WAJABA AKAN BALAGAGGE
  5. FASALI A CIKIN BAYANIN TSARKI (RABE-RABEN TSARKI)
  6. JANABA TA KASU KASHI BIYU
  7. NIYYAR WANKAN JANABA,HAIDA,NIFASI DANA JUMA'A
  8. SHARUDDAN TUBA
  9. WANKAN JANABA (FARILLAI, SUNNONI DA MUSTAHABI) DA HUKUNCI A CIKIN WANKAN

AURE A QUR’ANI DA SUNNAH

  1. DAREN FARKO (ABUNDA YA KAMATA SABBIN MA'AURATA SUYI A SHARI'ANCE)
  2. HUKUNCIN YIN JIMA'I DA AMARYA KO UWARGIDA TA DUBURA
  3. LADAN DA AKE SAMU KAFIN DA KUMA BAYAN SADUWA DA IYALI - New!
  4. LOKUTTAN DA ANSO KADA A GABATAR DA JIMA'I
  5. NIYYAR GABATAR DA JIMA'I
  6. RANAKU DA LOKUTTAN DA ANSO A GABATAR DA JIMA'I A CIKINSU

FATAWA

  1. ABINDA MUTUM YA KAMATA YA RIQAYI A RANAR JUMA'A
  2. ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA MUTUM ADDU'A.
  3. ADDUAR DA MANZON ALLAH (SAWW) YAKE KARANTAWA IDAN ZAI KWANTA BARCI
  4. CETON ANNABI GASKIYA NE
  5. Dr Maqary yakan ce
  6. FAIDODIN SALATUN NABIYYI (SAWW)
  7. HUKUNCIN YAWAN KOKONTO A CIKIN SALLAH
  8. ISTIGFARIN DAYA FI KOWANE ISTIGFARI
  9. ISTIMNA'I (masturbation) da HUKUNCIN SA
  10. LADUBBAN SALLAMA
  11. MAGANIN KARFIN MAZA KO MATA A MUSULUNCE
  12. MAGANIN MATSALOLI 7
  13. NIYYAR YANKAN LAYYAH DAGAGIDAN ANNABI (SAW)
  14. SALATUL ISTIHARA
  15. TAFARKIN TSIRA
  16. YADDA AKEYIN SALLAR GAWA

FIQHU

  1. NIYYAR WANKAN JANABA,HAIDA,NIFASI DANA JUMA'A
  2. YADDA AKE WANKAN JANABA
  3. ZAMAN TAHIYA

HADITH

  1. A MOST READ HADITH
  2. ADDUAR DA MANZON ALLAH (SAWW) YAKE KARANTAWA IDAN ZAI KWANTA BARCI
  3. ANNABI MUHAMMAD RASULULLAH (S.A.W.W) yace:
  4. An Tambayi Manzon Allah (saww) Akan abubuwan da zasu shigar da Mutumgidan Aljannah. Sai yace:
  5. CETON ANNABI GASKIYA NE
  6. DARAJOJI GUDA 10 GAME DA SAYYIDUNA UTHMAN BN AFFAN (rta)
  7. HADISI MAI BAN TSORO
  8. HADITH NA DAYA
  9. KA KO SAN DA WANNAN A MUSULUNCI?
  10. KHUDUBAR ANNABI MUHAMMAD(S.A.W) TA RANAR TARA GA WATAN ZUL-HIJJAH
  11. NIYYAR YANKAN LAYYAH DAGAGIDAN ANNABI (SAW)
  12. SALATUL ISTIHARA
  13. SAYYIDUNA ALIYYU bn ABI TALIB (ra) yace
  14. Sayyiduna Umar bn Alkhattab (ra) yace
  15. Sayyiduna Uthman bn Affaan (ra) yace

HUKUNCI

  1. ABUBUWAN DAKE WARWARE ALWALA
  2. HALACCIN YIN GWAJI (AWO) KAFIN AURE - New!
  3. HUKUNCIN HAYAR MAHAIFA, DA SAYAR DA KO KYAUTAR DA KWAYOYIN HALITTA (MANIYYI) A MUSULUNCI KASHI NA DAYA - New!
  4. HUKUNCIN HAYAR MAHAIFA, DA SAYAR, KO KYAUTAR DA KWAYOYIN HALITTA A MUSULUNCI KASHI NA BIYU - New!
  5. HUKUNCIN HAYAR MAHAIFA, DA SAYAR, KO KYAUTAR DA KWAYOYIN HALITTA A MUSULUNCI KASHI NA UKU - New!
  6. HUKUNCIN SHAFA HANNU A FUSKA YAYIN KAMMALA ADDU'A - New!
  7. HUKUNCIN SIYAN KAYAN DA HUKUMAR CUSTOM TAYI GWANJO - New!
  8. HUKUNCIN YAWAN KOKONTO A CIKIN SALLAH
  9. HUKUNCIN YIN JIMA'I DA AMARYA KO UWARGIDA TA DUBURA
  10. ISTIMNA'I (masturbation) da HUKUNCIN SA

TARIHI

  1. DARAJOJI GUDA 10 GAME DA SAYYIDUNA UTHMAN BN AFFAN (rta)
  2. KADAN DAGA YADDA BILAL YAKE SON SHUGABA S.A.W
  3. Sayyiduna Abubakrin R.A
  4. Sayyiduna Umar bn Alkhattab (ra) yace
  5. Sayyiduna Uthman bn Affaan (ra) yace

WURIDAI 50

  1. WURIDIN NEMAN ARZIKI - New!

tarki

  1. BANBANCI TSAKANIN MANIYYI, MAZIYYI, WADIYYI, DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN SU


POPULAR POST

DAREN FARKO (ABUNDA YA KAMATA SABBIN MA'AURATA SUYI A SHARI'ANCE)

1. Nafarko su fara da gaisuwa irin wadda addinin muslunci ya tanadar mana (watau suyi wa junan su sallama). 2. Sai ango ya daura hannunsa a bisa goshin amaryarsa ya karanta wannan addu'ar: "Allahumma innee as'aluka min khairiha wa khairi maa jabaltaha 'alaihi wa'a uzhubika min sharriha wa sharri maa jabaltaha 'alaihi" ( Abu Dawud Ibn Maajah Al-Haakim Al-Bahaki da Abu ya'ala). 3. Daga nan sai ango da amarya su gabatar da Alwala sannan su gabatar da Sallah raka'a biyu bayan sun idar sai su karanta addu'o'i na neman 'ya'ya na gari.

MAGANIN KARFIN MAZA KO MATA A MUSULUNCE

kala-kalar abincin dake samar da karfin maza/mata  (sperm), da kuma kuzari a jikin ango da amarya. HATSI: 1. Alkama ko kuma duk wani dangin abinci da ake samarwa daga gareta. 2. Shinkafa. 3. Wake. GANYE: 1. Albasa. 2. Galik. 3. Karas. 4. Dankali. 5. Kwakwa. 'YA' YAN ITATUWA: 1. Ayaba. 2. Mangoro.

FARILLAN ALWALA, SUNNONIN ALWALA, MUSTAHABBAN ALWALA DA KUMA YADDA AKE GYARA ALWALA

F arilla alwala: niyya da wanke fuska da wanke hannaye zuwa gwiwar hannu da shafar kai da wanke kafafuwa zuwa ido-sawu da cucudawa da gaggautawa. Sunnonin alwala: wanke hannaye izuwa tsintsiyar hannu yayin farawa, da kurkure baki, da shaka ruwa, da fyacewa, da dawo da shafar kai, da shafar kunnuwa, da sabunta ruwa dan shafar kunnuwa, da jeranta farillai.

BANBANCI TSAKANIN MANIYYI, MAZIYYI, WADIYYI, DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN SU

Wajibine kowani baligi ko baliga su san hukunce-hukuncen su domin gyara ibadunsu. HUKUNCIN FITAR MANIYYI shine: fitowar sa tana wajabta wankan janaba akan namiji ko mace. LAUNIN MANIYYIN NAMIJI: ruwane mai kauri fari wanda yake fitowa yayin babbar sha'awa kamar saduwa, ko wasa da zakari. Sannan yana tunkudo juna lokacin dayake fitowa, kuma warinsa yana kama da warin hudar dabino, ko damammen gari, idan ya bushe yana kamshin kwai. LAUNIN MANIYYIN MACE: Ruwane tsinkakke, mai fatsi-fatsi, Wani lokacin kuma yana zuwa fari, wanda yake fitowa yayin babbar sha'awa kamar saduwa, ko wasa da farji. Sannan yana tunkudo juna lokacin da yake fitowa. Kuma warinsa yana kama da warin hudar dabino ko damammen gari, idan ya bushe shima yana kamshin kwai. HUKUNCINFITAR MAZIYYI: hukuncin sa shine a wanke farji gaba daya, da kuma inda ya shafa, kuma a sake alwala. LAUNIN MAZIYYI: Ruwane tsinkakke da yake fitowa, yayin karamar sha'awa, kamar tunanin aure ko kuma tuna wacce kakeso, ko matark...

ISTIMNA'I (masturbation) da HUKUNCIN SA

ISTIMNA'I ( masturbation) shine shine mutum ya rika wasa da al'aurassa har ya fitar da maniyyi, HUKUNCIN ISTIMNA'I Farko dai akwai hadisai wadanda suka nuna fushi na ubangiji akan mai aikata hakan, Hukuncinsa ga malaman mazhabobi guda hudu, Imam Malik Imam Shafi'i. Sun tafi akan haramta shi don haka a wurin su dole mutum yayi aure ko ya kame har zuwa lokacin da Allah zai bashi ikon yin aure.

NIYYAR WANKAN JANABA,HAIDA,NIFASI DANA JUMA'A

NIYYAR WANKAN JANABA "Bismillahi nawaitu guslul janabati farrdun raf'ul hadasil akhbari." NIYYAR WANKAN HAIDA "Bismillahi nawaitu guslul haidi farrdun raf'ul hadasil akhbari." NIYYAR WANKAN NIFASI (BIQI) "Bismillahi nawaitu guslul nifasi farrdu raf'ul hadasil akhbari." NIYYAR WANKAN JUMA'A "Bismillahi nawaitu guslul juma'ati wajibun" Salati 10 ga Annabi Muhammadu S.A.W 

WURIDIN NEMAN ARZIKI

Ga wanda ke neman arziki:  Ya yawaida karanta daya daga cikin addu'o'in nan idan kuma da hali ka karanta duka a kowace rana. Insha Allah, Allah SWT zai maka budi ta inda baka tunani. WURIDI NA FARKO: " Allahu Kafi, Allahu Ganiyyu, Allahu Fattahu, Allahu Jauwadu, Allahu Wadudu, Allahu Wasi'u, Allah Ladifu, Allahu Shahidu, Allahu Ni'imal Maula wa Ni'iman  Nasiru, Allahu yarziku man yasha'u bi gairi hisab" WURIDI NA BIYU: "Almalu walbanuna zinatul hayatud duniya, walba iyatus salihati khairun inda Rabbika thawaban wa khairun amala" Zakaja wuridin ayar nan ta sama sau dubu daya a kullum, tsawon kwana goma a kowane wata banda farkon watan Almuharram. WURIDI NA UKU: "Ka dawwama cikin karanta suratul Kahafi, Yasin, Izawaka da Tabaraka a kullum"

ZAMAN TAHIYA

Zaman Tahiya da karanta tahiya a sallah a takaice. Sallah tana kunshe da zaman tahiya guda biyu ga wanda ya samu cikakkar sallah tare da liman, Zaman tahiya da karanta tahiya sunna ne mai karfi a sallah. Tahiya ta farko a sallah: Ana takaituwa akan lafazin tahiya ne a zama na farko. Tahiya ta biyu a sallah: A zaman tahiya na biyu a sallah ana karawa akan lafazin tahiya da salati ga annabi da alayensa wanda imamu Malik ya tafi akan cewa kana iya takaituwa da salatin Annabi koda ba hada da alayensa ba kuma sallah tayi. Imam shafi'i kuma ya tafi akan cewa wajibine ka hada da alayensa. Sannan kuma akwai addu'o'in neman tsari da wuta da kuma Dujjal ga wanda Allah yaba ikon haddacesu. Sallama a sallah farali ne sannan zaman da zakayi na gwargwardon fitar lafazin sallamar shima farali ne. Ku kasance tare damu domin kawo muku Lafazin tahiya da salatin Annabi da kuma adduar da ake bayan salatin. Wallahu ta'ala a'alam. Salati 10 ga Ann...

TARJAMAR JAUHARA DA HAUSA

Allahumma salli wa sallim ala ainirrahmatir rabbaniyati wal yaqutatul mutahaqqiqatul ha'idati bimarkazil fuhumi wal  ma'aniy wannuril akwanil mutakawwinatul adamiyyi sahibul haqqir rabbani albarqil asda'i bimuzunil arbahil mali'ati likulli muta arridin minal buhuri wal awani wannuri kalami'illazi mala'ata bihi kaunikal ha'ida bi amkinatil makani allahumma salli wa sallim ala ainil haqqillati tatajalla minha  urushul haqa'iqil ainil ma'arifi siradika Tamil asqam Allahumma salli wa sallim ala dal'atil haqqi bil haqqi kanzil  aazam ifada tuka minka ilaika ha'idatun nurul mudalsam sallahu alaihi wa ala alihi salatan tu'arrifuna Biha iyyahu.  - DAGA MALAM IBRAHIM ALIYU MAI DIWANI Salati 10 ga Annabi S.A.W 

YADDA AKE WANKAN JANABA

Kamar yadda yazo daga sheikh DAN ALMAJIRI kano Da farko za'a fara gusar da najasa sannan sai a wanke alqalami sannan sai ayi niyya kamar haka:  "BISMILLAHI NAWAITU GUSLUL JANABATI FARRDUN RAFA'UL HADASUL AKHBAR." sannan a wanke kai sau ukku(3) a chachchakuda a yayin wanke kan sannan a koma a wanke gabban alwala sau dai dai(1) sannan sai a tsaga jiki ya zuwa kaso biyu(2) a wanke kowane kaso daga ciki, gaba ya zuwa gaba, daga sama zuwa qasa daga qarshe idan an gama sai kace:  "ALHAMDULILLAHILLAZI ZAHABA ANNIL'AZA WA'AFANI." ma'ana: godiya ta tabbata ga UBANGIJIN daya tafiyar mani da qazanta ya bani lafiya. ALLAH YASA MU DACE AMEEN. Salati 10 ga Annabi Muhammadu S.A.W