Skip to main content

ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA MUTUM ADDU'A.

ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA ADDU'A.


1± Lokacin da kake jiran sallah a masallaci.

2± Lokacin da kake sallah a sahun farko.

3±Fadin ameen bayan karatun fatiha.

4± Sallar subhi acikin jam'I.

5± Yin addu'a ga dan uwanka musulmi abayansa.

6± Ciyarwa fisabilillah.


7± Koyar da mutane Alkhairi.



Kayi kokarin sharin din wannan post din domin kaima ka fa'idantu da wannan alkhairi...

Comments

  1. Masha Allah, Allah yasaka Maka da Jannatil Firdausi Ameen Muna godiya.

    ReplyDelete
  2. Enter your comment...allah yasaka ameen.

    ReplyDelete
  3. Allah ya bada ladan yada ilimi

    ReplyDelete
  4. Masha Allah,,. Jazakallahu khairan

    ReplyDelete
  5. Enter your comment...Allah ya jikan mahaifa

    ReplyDelete
    Replies
    1. Ameen ya hayyu ya Qayyimu

      Delete
  6. Allah ya Saka da alkhairi

    ReplyDelete
  7. Alh y saka da alkhairi

    ReplyDelete

Post a Comment