Kamar yadda yazo daga sheikh DAN ALMAJIRI kano
Da farko za'a fara gusar da najasa sannan sai a wanke alqalami sannan sai ayi niyya kamar haka:
"BISMILLAHI NAWAITU GUSLUL JANABATI FARRDUN RAFA'UL HADASUL AKHBAR."
sannan a wanke kai sau ukku(3) a chachchakuda a yayin wanke kan sannan a koma a wanke gabban alwala sau dai dai(1) sannan sai a tsaga jiki ya zuwa kaso biyu(2) a wanke kowane kaso daga ciki, gaba ya zuwa gaba, daga sama zuwa qasa daga qarshe idan an gama sai kace:
"ALHAMDULILLAHILLAZI ZAHABA ANNIL'AZA WA'AFANI."
ma'ana: godiya ta tabbata ga UBANGIJIN daya tafiyar mani da qazanta ya bani lafiya.
ALLAH YASA MU DACE AMEEN.
ALLAH YASA MU DACE AMEEN.
Salati 10 ga Annabi Muhammadu S.A.W
MsimpsiQllitte Andy Smith https://wakelet.com/wake/Bi79yWEjBL8vBaI1M8E8Y
ReplyDeletebelviatrilaf
au6037393@gmail.com
ReplyDeleteau6037393@gmail.com
ReplyDeleteGaskiya wannan jawabi ya matukar gamsar game da wankan janaba.
ReplyDeleteKu ziyarci shafinmu domin karanta sabon jawabinmu game da wankan janaba.
Okay
DeletesimpcaQcepza_1985 Jessica Gilmore click
ReplyDeleteclick here
download
download
ommeperthough
Mash allah na gamsu sosai
ReplyDelete