Skip to main content

YADDA AKE WANKAN JANABA

Kamar yadda yazo daga sheikh DAN ALMAJIRI kano

Da farko za'a fara gusar da najasa sannan sai a wanke alqalami sannan sai ayi niyya kamar haka: 

"BISMILLAHI NAWAITU GUSLUL JANABATI FARRDUN RAFA'UL HADASUL AKHBAR."

sannan a wanke kai sau ukku(3) a chachchakuda a yayin wanke kan sannan a koma a wanke gabban alwala sau dai dai(1) sannan sai a tsaga jiki ya zuwa kaso biyu(2) a wanke kowane kaso daga ciki, gaba ya zuwa gaba, daga sama zuwa qasa daga qarshe idan an gama sai kace: 

"ALHAMDULILLAHILLAZI ZAHABA ANNIL'AZA WA'AFANI."

ma'ana: godiya ta tabbata ga UBANGIJIN daya tafiyar mani da qazanta ya bani lafiya.
ALLAH YASA MU DACE AMEEN.


Salati 10 ga Annabi Muhammadu S.A.W 

Comments

  1. au6037393@gmail.com

    ReplyDelete
  2. au6037393@gmail.com

    ReplyDelete
  3. Gaskiya wannan jawabi ya matukar gamsar game da wankan janaba.

    Ku ziyarci shafinmu domin karanta sabon jawabinmu game da wankan janaba.

    ReplyDelete
  4. Mash allah na gamsu sosai

    ReplyDelete
  5. Allah yakara imani mai andani

    ReplyDelete

Post a Comment