Skip to main content

HALACCIN YIN GWAJI (AWO) KAFIN AURE

Babu laifi a yi gwajin Genotype, ya ma inganta Manzon Allah SAW Ya yi umurni da abu makamancin haka, sannan idan ya bayyana akwai qaqqarfar yuyuwar haihuwan yara SS babu laifi a fasa wannan auren.

ALLAH SWT Ne masani


Amsa daga Dr Ibrahim Maqary Zaria

Comments

Post a Comment