"Yanzu alumman musulmi sun zama in dai suna son mutum ko don kungiyansu daya ko aqeeda ko Wani dalili dai ya hada su tohm baya laifi a wurrinsu duk ko girman laifin da yayi Zaa nemi uzuri... Idan yana iskanci ace jazba ne. Idan asharari ne ace sahibul haal ne... Idan kuwa baa son shi tohm Abu kadan Zai fada ko da ba hakan ya nufa ba a juya mashi magana ayi tawili ace ai Ga abunda yake nufi ... Kuma ayi ta yayatawa..." Rab Sitteer ya rajul
1. Nafarko su fara da gaisuwa irin wadda addinin muslunci ya tanadar mana (watau suyi wa junan su sallama). 2. Sai ango ya daura hannunsa a bisa goshin amaryarsa ya karanta wannan addu'ar: "Allahumma innee as'aluka min khairiha wa khairi maa jabaltaha 'alaihi wa'a uzhubika min sharriha wa sharri maa jabaltaha 'alaihi" ( Abu Dawud Ibn Maajah Al-Haakim Al-Bahaki da Abu ya'ala). 3. Daga nan sai ango da amarya su gabatar da Alwala sannan su gabatar da Sallah raka'a biyu bayan sun idar sai su karanta addu'o'i na neman 'ya'ya na gari.
Comments
Post a Comment