"waye zai karbi wadannan kalmomi guda biyar |5| yayi aiki dasu kuma yakarantar da mai aiki dasu?
Sai Abu-Huraira yace gani nan, sai Annabi Muhammadu (s.a.w) yakama Abu-Huraira ya
kirga yatsu biyar sai yace:
kirga yatsu biyar sai yace:
1:-Kakiyayi haramu, zaka kasance mafi Ibadan mutane.
2:-Kayarda da abinda Allah yabaka, zaka kasance mafi wadatar mutane.
4:-Kasowa mutane abinda kasowa kanka, zaka kasance musulmi.
5:-Kada kayawaita dariya, lalle yawa dariya tana kashe zuciya.Allah ya kiyayemu baki daya.Ameen
Salati 10 ga Annabi Muhammadu S.A.W
Comments
Post a Comment