Mutumin da yasan Allah, sani NA HAQIQA, yana da wasu alamomi guda takwas
(wadanda ake ganeshi dasu).
(wadanda ake ganeshi dasu).
1 & 2. Zuciyarsa zata kasance cike da tsoron Azabar Allah, da kuma kwadayin rahamarsa.
3&4. Harshensa zai kasance ko yaushe cikin furta yabo ga Allah, da kuma bayyana gidiyarsa gareshi.
5&6. Idanuwansa zasu kasance ko yaushe cikin Jin kunyar Ubangijinsa, da kuma Zubda hawaye cikin tunaninsa.
7&8. Zai kasance cikin Burin rabuwa da duniya ako yaushe, da kuma neman yardar Ubangijinsa.
Ya Allah ka azurtamu da wadannan Halayen.
Fatiha da salati 10 ga SHUGABA S.A.W.