"Watarana Mun fita Gefen Garin Makkah tare da Manzon Allah (saww). «Bayan Fat'hu Makkah».
Amma babu wasu Duwatsu ko Bishiyoyi da muka wuce ta kusa dasu fache sai munji suna cewa:
"ASSALAMU 'ALAIKA YA RASULALLAHI"
«Aduba Sunanut Tirmidhy hadisi na 3,646» Allahu Akbar!
Salati 10 ga Annabi Muhammadu S.A.W
Comments
Post a Comment