Watarana Manzon Allah (saww) ya hau kan DUTSEN UHUDU tare da Sayyiduna
Abubakar (ra) da Sayyiduna Umar (ra) da Sayyiduna Uthman (ra).
Sai Dutsen ya fara girgiza. Sai Manzon Allah (saww) yace: "KA NUTSU YA
UHUDU!! ANNABI NE AKANKA TARE DA SIDDIQI GUDA DAYA, DA KUMA SHAHIDAI
GUDA BIYU".
(Sahihul Bukhary Juz'i na 5 shafi na 24).
Wannan hadisin ma yana ishara ne shima izuwa ga ILIMIN GAIBU irin wanda Allah
ya sanar da Manzonsa (saww).
Kunga acikin wannan hadisin Manzon Allah (saww) ya bada labarin cewa :
★ SAYYIDUNA ABUBAKRIN SIDDIQI NE.
★ SAYYIDUNA UMAR DA UTHMAN SHAHADA ZASUYI.
★ YANA MAGANA DA DUWATSU, KUMA SUNA JIN MAGANARSA (SAWW).

Comments
Post a Comment