Skip to main content

MUKE JAWA KANMU

Kar Ka Yarda Wani Ya Rude Ka Da Cewa Wai Duk Fituntunun Da Muke Fuskan Ta wai Gwamnati Ce Ko Goodluck Ne Ko Wanene Ko Wanene A'a Ba Haka Bane Ga Yadda Abin Yake

Wallahi Mun Saki Allah Ne !!! Mun Bar Umarnin Allah !!! Wallahi Malam Mun Saki Umarnin
Allah Da MukaYi Alkawarin Dauka Ne Yau Idan Ka Duba wa'annan Abubuwan Da Zan Lissafo Sun Zama Ruwan Dare A Wajen Musulmai Amma Banda Muminai Ma'ana Muminai Basa Aikatawa Su

1. Zina
2. Madigo
3. Luwadi
4. Sata

5. Zagin Malamai
6. Qazafi
7. Sharri
8. Gulma
9. Zunde
10. Tsegumi
11. Hassada
12. Qarya
13. Munafunci
14. Saki uku A Lokaci Daya Kuma Qilan Matar Tana Da Ciki A Lokacin, Kuma qilan Gidan Su Sai A Hankali, Kuma Ga qannen Ta Na Jiran Mazan Aure.
15. Zur
16. Yin Abu Ba Don Allah Ba
17. Kashe Mumini Babu Dalili
18. Cin Haqqin Marayu
19. Riya
20. Gori
21. Rashin Yima Mutane Adalci A Magana Ko A Harakokin Yau Da Kullum
22. Rowa
23. Wulakanta Iyaye/Qin Yimasu Biyayya
24. Shaye Shaye/Maye
25. Yaudara
26. Tsinewa Shuwagabanni Maimakon Yimasu Addu'ar Shiriya
27. Zagi
28. Almundahana
29. Banbancin Aqida
30. Kafirta Musulmi
31. Annamimanci
32. Rashin Zumunci
33. Gaba
34. Gudanar Da Lamura Akan Jahilci
35. Mayar Da Mai Gaskiya Maqaryaci Maqaryaci Kuma Ya Koma Mai Gaskiya.
36. Zagin Sahabbai
37. Cin Zarafin Iyayen Annabi
38. Tauye Darajar Annabi S.A.W.
39. Wulakanta Ahalin Annabi S.A.W.
40. Rashin Adalci
41. Malam Kaduba Kaga Yau za kaga Mu Mutane Ne Zamu zo muna Tarayya Da Mace, Indai Ba Ta6a Jikinta kake ba, wai Baka waye Ba? Bakasan Kanka Ba? Musamman Mu Matasa Dan Allah Jama'a Wannan Menene?
43. April Fool, wato Wannan Watarana Ce Wadda musulmi Ke Dauka Azanka Tada Ma Bayin Allah Hankali.

Dasauran Su Dayawa...

Wato Idan Muka Bar Allah, Ba Wani Abu Bane Ya Bamu Shuwagabanni Dai Dai Da
Mu, Zaku Ga Ana Cin Zarafin Mutane Amma Sun yi Gum, Kuma Sun Kasa Yin Komai.
Misali

Allah Da Kanshi Yace, Duk Wanda Yayi Fada Da Bawan Allah Ko Yaci Zarafin Sa Ko dai Wani Abu Wanda Zai sa Yaji Zafi, To Allah Yace Ina Sanar Da Shi YA SHIRYA YAQI DANI, ya Shirya Yaqi
Da Allah. Shin jama'a Waye Yasan Yanda Allah Yake Yaqi ? Sannan Allah Yana Qarya ?
Nidai Nasan Allah Baya Magana 2 Kamar Kai Mai Yasa Zaku Ga ana Kashe
Mutane babu Laifin Komai ? Shi Kuma Talaka Sai Yace Ai Gwamnati Ce Ke Kashe Mutane Jama'a Mai Yasa Zaku Ga Kullum Addu'a Muke Amma Sai Kuga Muga Abunda Aka Roqa Yaqi Samuwa ??? To Mu Gyara Halin Mu, Mu Bin Ciki AyyukanMu, Mu Sake Gyara Tsakanin Mu Da Allah Idan Ba Haka Ba To Za'aYi Karkon Kifi Allah Ya Kiyaye amin

POPULAR POST

DAREN FARKO (ABUNDA YA KAMATA SABBIN MA'AURATA SUYI A SHARI'ANCE)

1. Nafarko su fara da gaisuwa irin wadda addinin muslunci ya tanadar mana (watau suyi wa junan su sallama). 2. Sai ango ya daura hannunsa a bisa goshin amaryarsa ya karanta wannan addu'ar: "Allahumma innee as'aluka min khairiha wa khairi maa jabaltaha 'alaihi wa'a uzhubika min sharriha wa sharri maa jabaltaha 'alaihi" ( Abu Dawud Ibn Maajah Al-Haakim Al-Bahaki da Abu ya'ala). 3. Daga nan sai ango da amarya su gabatar da Alwala sannan su gabatar da Sallah raka'a biyu bayan sun idar sai su karanta addu'o'i na neman 'ya'ya na gari.

MAGANIN KARFIN MAZA KO MATA A MUSULUNCE

kala-kalar abincin dake samar da karfin maza/mata  (sperm), da kuma kuzari a jikin ango da amarya. HATSI: 1. Alkama ko kuma duk wani dangin abinci da ake samarwa daga gareta. 2. Shinkafa. 3. Wake. GANYE: 1. Albasa. 2. Galik. 3. Karas. 4. Dankali. 5. Kwakwa. 'YA' YAN ITATUWA: 1. Ayaba. 2. Mangoro.

FARILLAN ALWALA, SUNNONIN ALWALA, MUSTAHABBAN ALWALA DA KUMA YADDA AKE GYARA ALWALA

F arilla alwala: niyya da wanke fuska da wanke hannaye zuwa gwiwar hannu da shafar kai da wanke kafafuwa zuwa ido-sawu da cucudawa da gaggautawa. Sunnonin alwala: wanke hannaye izuwa tsintsiyar hannu yayin farawa, da kurkure baki, da shaka ruwa, da fyacewa, da dawo da shafar kai, da shafar kunnuwa, da sabunta ruwa dan shafar kunnuwa, da jeranta farillai.

BANBANCI TSAKANIN MANIYYI, MAZIYYI, WADIYYI, DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN SU

Wajibine kowani baligi ko baliga su san hukunce-hukuncen su domin gyara ibadunsu. HUKUNCIN FITAR MANIYYI shine: fitowar sa tana wajabta wankan janaba akan namiji ko mace. LAUNIN MANIYYIN NAMIJI: ruwane mai kauri fari wanda yake fitowa yayin babbar sha'awa kamar saduwa, ko wasa da zakari. Sannan yana tunkudo juna lokacin dayake fitowa, kuma warinsa yana kama da warin hudar dabino, ko damammen gari, idan ya bushe yana kamshin kwai. LAUNIN MANIYYIN MACE: Ruwane tsinkakke, mai fatsi-fatsi, Wani lokacin kuma yana zuwa fari, wanda yake fitowa yayin babbar sha'awa kamar saduwa, ko wasa da farji. Sannan yana tunkudo juna lokacin da yake fitowa. Kuma warinsa yana kama da warin hudar dabino ko damammen gari, idan ya bushe shima yana kamshin kwai. HUKUNCINFITAR MAZIYYI: hukuncin sa shine a wanke farji gaba daya, da kuma inda ya shafa, kuma a sake alwala. LAUNIN MAZIYYI: Ruwane tsinkakke da yake fitowa, yayin karamar sha'awa, kamar tunanin aure ko kuma tuna wacce kakeso, ko matark...

ISTIMNA'I (masturbation) da HUKUNCIN SA

ISTIMNA'I ( masturbation) shine shine mutum ya rika wasa da al'aurassa har ya fitar da maniyyi, HUKUNCIN ISTIMNA'I Farko dai akwai hadisai wadanda suka nuna fushi na ubangiji akan mai aikata hakan, Hukuncinsa ga malaman mazhabobi guda hudu, Imam Malik Imam Shafi'i. Sun tafi akan haramta shi don haka a wurin su dole mutum yayi aure ko ya kame har zuwa lokacin da Allah zai bashi ikon yin aure.

NIYYAR WANKAN JANABA,HAIDA,NIFASI DANA JUMA'A

NIYYAR WANKAN JANABA "Bismillahi nawaitu guslul janabati farrdun raf'ul hadasil akhbari." NIYYAR WANKAN HAIDA "Bismillahi nawaitu guslul haidi farrdun raf'ul hadasil akhbari." NIYYAR WANKAN NIFASI (BIQI) "Bismillahi nawaitu guslul nifasi farrdu raf'ul hadasil akhbari." NIYYAR WANKAN JUMA'A "Bismillahi nawaitu guslul juma'ati wajibun" Salati 10 ga Annabi Muhammadu S.A.W 

WURIDIN NEMAN ARZIKI

Ga wanda ke neman arziki:  Ya yawaida karanta daya daga cikin addu'o'in nan idan kuma da hali ka karanta duka a kowace rana. Insha Allah, Allah SWT zai maka budi ta inda baka tunani. WURIDI NA FARKO: " Allahu Kafi, Allahu Ganiyyu, Allahu Fattahu, Allahu Jauwadu, Allahu Wadudu, Allahu Wasi'u, Allah Ladifu, Allahu Shahidu, Allahu Ni'imal Maula wa Ni'iman  Nasiru, Allahu yarziku man yasha'u bi gairi hisab" WURIDI NA BIYU: "Almalu walbanuna zinatul hayatud duniya, walba iyatus salihati khairun inda Rabbika thawaban wa khairun amala" Zakaja wuridin ayar nan ta sama sau dubu daya a kullum, tsawon kwana goma a kowane wata banda farkon watan Almuharram. WURIDI NA UKU: "Ka dawwama cikin karanta suratul Kahafi, Yasin, Izawaka da Tabaraka a kullum"

ZAMAN TAHIYA

Zaman Tahiya da karanta tahiya a sallah a takaice. Sallah tana kunshe da zaman tahiya guda biyu ga wanda ya samu cikakkar sallah tare da liman, Zaman tahiya da karanta tahiya sunna ne mai karfi a sallah. Tahiya ta farko a sallah: Ana takaituwa akan lafazin tahiya ne a zama na farko. Tahiya ta biyu a sallah: A zaman tahiya na biyu a sallah ana karawa akan lafazin tahiya da salati ga annabi da alayensa wanda imamu Malik ya tafi akan cewa kana iya takaituwa da salatin Annabi koda ba hada da alayensa ba kuma sallah tayi. Imam shafi'i kuma ya tafi akan cewa wajibine ka hada da alayensa. Sannan kuma akwai addu'o'in neman tsari da wuta da kuma Dujjal ga wanda Allah yaba ikon haddacesu. Sallama a sallah farali ne sannan zaman da zakayi na gwargwardon fitar lafazin sallamar shima farali ne. Ku kasance tare damu domin kawo muku Lafazin tahiya da salatin Annabi da kuma adduar da ake bayan salatin. Wallahu ta'ala a'alam. Salati 10 ga Ann...

TARJAMAR JAUHARA DA HAUSA

Allahumma salli wa sallim ala ainirrahmatir rabbaniyati wal yaqutatul mutahaqqiqatul ha'idati bimarkazil fuhumi wal  ma'aniy wannuril akwanil mutakawwinatul adamiyyi sahibul haqqir rabbani albarqil asda'i bimuzunil arbahil mali'ati likulli muta arridin minal buhuri wal awani wannuri kalami'illazi mala'ata bihi kaunikal ha'ida bi amkinatil makani allahumma salli wa sallim ala ainil haqqillati tatajalla minha  urushul haqa'iqil ainil ma'arifi siradika Tamil asqam Allahumma salli wa sallim ala dal'atil haqqi bil haqqi kanzil  aazam ifada tuka minka ilaika ha'idatun nurul mudalsam sallahu alaihi wa ala alihi salatan tu'arrifuna Biha iyyahu.  - DAGA MALAM IBRAHIM ALIYU MAI DIWANI Salati 10 ga Annabi S.A.W