19 Apr 2016

ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA MUTUM ADDU'A.

ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA ADDU'A.


1± Lokacin da kake jiran sallah a masallaci.

2± Lokacin da kake sallah a sahun farko.

3±Fadin ameen bayan karatun fatiha.

4± Sallar subhi acikin jam'I.

5± Yin addu'a ga dan uwanka musulmi abayansa.

6± Ciyarwa fisabilillah.


7± Koyar da mutane Alkhairi.Kayi kokarin sharin din wannan post din domin kaima ka fa'idantu da wannan alkhairi...

No comments:

Post a Comment