ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA ADDU'A. 1± Lokacin da kake jiran sallah a masallaci. 2± Lokacin da kake sallah a sahun farko. 3±Fadin ameen bayan karatun fatiha. 4± Sallar subhi acikin jam'I. 5± Yin addu'a ga dan uwanka musulmi abayansa. 6± Ciyarwa fisabilillah.