Skip to main content

DAREN FARKO (ABUNDA YA KAMATA SABBIN MA'AURATA SUYI A SHARI'ANCE)

1. Nafarko su fara da gaisuwa irin wadda addinin muslunci ya tanadar mana (watau suyi wa junan su sallama).

2. Sai ango ya daura hannunsa a bisa goshin amaryarsa ya karanta wannan addu'ar:

"Allahumma innee as'aluka min khairiha wa khairi maa jabaltaha 'alaihi wa'a uzhubika min sharriha wa sharri maa jabaltaha 'alaihi"
( Abu Dawud Ibn Maajah Al-Haakim Al-Bahaki da Abu ya'ala).

3. Daga nan sai ango da amarya su gabatar da Alwala sannan su gabatar da Sallah raka'a biyu bayan sun idar sai su karanta addu'o'i na neman 'ya'ya na gari.


4. Kafin ango ya gabatar da jima'i da amaryarsa anaso ya fara bata maganganu na kwantarda hankali da soyayya sannan yayi wasanni da ita.

5. Idan amaryar budurwace anaso ango yayi jima'i da ita sannu a hankali, kada ya matsa saiya kosar da sha'awarsa a wannan dare.

6. Kada ango ya tada hankalinsa don baiga bayyanar jini ba bayan saduwa da budurwar amaryarsa don kuwa akwai dalilai da dama da zasu sa murfin budurci ya fashe kafin ayiwa bidurwa aure, wadannan dalilai sune: kwararowar jini da karfi a lokacin haila, rashin lafiya, hawan dokiko keke a lokacin wasanni, faduwa haka kawai in tsautsai ya ratsa.

7. Anso lokacin da ango ya shiga dakin amaryarsa ya bata wani abin tabawa (watau abinci)

Salati 10 ga Annabi Muhammadu S.A.W 

Comments

  1. Replies
    1. Masha Allah alhamdllh Allah yasakada alkhairi

      Delete
  2. Good Bless you for this important tops

    ReplyDelete
  3. kamar kar adaina allah kanunamana lokacin

    ReplyDelete
  4. Masha Allah
    Jazakumullahu bi khairan

    ReplyDelete
  5. Muna godiya

    ReplyDelete
  6. Jakallahu khairan allah ya azurtamu da albarkar lokacin

    ReplyDelete
  7. Masha Allah
    Allah ya saka

    ReplyDelete
  8. Mourtala kh
    Malan allah kara Kusanci ga annabi s a w

    ReplyDelete
  9. Adam Muhd El-nas5 October 2022 at 11:25

    May Almighty Allah bless you all

    ReplyDelete
  10. masha allah
    allah y biya
    d mafificin lada

    ReplyDelete
  11. Replies
    1. Masha Allah jazakallahu khairan

      Delete
  12. Tambayata anan shine wajen sallar nafilla , da ango da amarya jerawa zasu yi kafada da kafada ko Kuma yana gaba tana baya?

    ReplyDelete
  13. allah sha biya

    ReplyDelete
  14. Masha Allah jazakallah khairan

    ReplyDelete
  15. Jazakallahu khairan

    ReplyDelete
  16. Alhadulilllah
    Masha allah

    ReplyDelete
  17. sakallahuhairan

    ReplyDelete
  18. Masha allah
    JAZA KALLAHU KHAIRAN

    ReplyDelete
  19. https://hausa.secafnet.com.ng/bayan-wuya-hausa-novel-complete/

    ReplyDelete
  20. Masha Allah, ubangiji Allah yebani ikon aikata daidai kuma Allah yesa Mugane daidai

    ReplyDelete
  21. Jazakallahu khairan

    ReplyDelete
  22. Jazakall khair

    ReplyDelete

Post a Comment