Skip to main content

Posts

Showing posts from September, 2014

FASSARAR SALATUL FATIHI-DAGA MALAM JAMILU ABDULLAHI DUTSIN-MA

Allah kayi tsira ga sayyidina Annabi Mahammadu wanda ya bude abunda yake rufe ( Duniya ta kasance rufe da duhu manzon Allah yazo ya budeta da hasken musulunci) (Aljanna ta kasance rufe Annabi shine wanda zai budeta) ma'anar (الفاتح لما أغلق ) cikin sha'anin manzon yanada yawa na buga maka misali da 2. (والخاتم لما سبق) Wannan kuma ayar Qur'ani ce ta tabbatar masa da haka. A cikin fadin Allah. (ولكن رسول الله وخاتم النبيئين)   Ma'ana Annabawa sun gabace shi shine cika makon annabawa. ناصر الحق بالحق Shi mai taimakon gaskiya ne tare da karfin gaskiyarsa ba don komai ba sai don tabbatar da gaskiya. ...