Skip to main content

Posts

Showing posts from April, 2017

HUKUNCIN SIYAN KAYAN DA HUKUMAR CUSTOM TAYI GWANJO

Hukumar Custom tana yin gwanjo ne na kayan da ta kwace a hannun wadanda suka karya dokokin shiga da ficen kayayyaki kaman yarda doka ta tanadar

Shi dai shige da fice na kayan da gwamnati ta hana ta barauniyar hanya yana cutar da tattalin arzikin kasa.

Shi kuma cutar da tattalin arzikin kasa cutar da al'umma ne baki daya wanda kuma haram ne ka cutar da yan'uwanka.