6 Oct 2016

MAGANIN MATSALOLI 7

Mutumin da yake cikin tsoro ya lazumci karanta: HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKEEL.

Mutumin da bakin ciki ya dame shi ya lazumci karanta: LA ILAHA ILLA ANTA SUB'HANAKA INNEE KUNTU MINAZ ZALIMEENA.

Mutumin da masu makirci suka dame shi da makirci ya lazumci karanta: WA UFAWWIDHU AMREE ILAL LAAH. INNAL LAAHA BASEERUN BIL 'IBAADI.

Mutumin da yake fama da wata jinya ko rashin lafiya, ya yawaita karanta: RABBI ANNEE MASSANIYADH DHURRU WA ANTA ARHAMUR RAHIMEENA.


Mutumin da yake neman haihuwa ya yawaita fadan: RABBEE HABLEE MIN LADUNKA DHURRIYYATAN TAYYIBAH, INNAKA SAMI'UD DU'A'I.

Mutumin da talauci ya dame shi ya yawaita: ISTIGHFARI DA SALATIN ANNABI (SAW).

Mutumin da ya shiga matsala ya yawaita fadan: LA HAULA WALA ƘQUWWATA ILLA BILLAHIL 'ALIYYIL 'AZEEM.

Don ALLAH duk wanda ya samu wannan sakon yayi aiki da shi, in kuma yanayi toh ya qara dagewa, Kuma ya tunatar da sauran 'Yan uwa Musulmai don mu amfana baki daya.

asidiumar@gmail.com

1 comment:

  1. ALLAHU AKBAR! Allah ka bamu albarka masu wadannan sunane

    ReplyDelete