30 Oct 2015

MAGANIN KARFIN MAZA KO MATA A MUSULUNCE

kala-kalar abincin dake samar da karfin maza/mata  (sperm), da kuma kuzari a jikin ango da amarya.

HATSI:
1. Alkama ko kuma duk wani dangin abinci da ake samarwa daga gareta.
2. Shinkafa.
3. Wake.

GANYE:
1. Albasa.
2. Galik.
3. Karas.
4. Dankali.
5. Kwakwa.

'YA' YAN ITATUWA:
1. Ayaba.
2. Mangoro.

3. Tuffa.
4. Abarba.
5. Kankana.
6. Lemo.
7. Goba.
8. Yazawa.

DABBOBI: 
1. Tsuntsayen da suka halatta aci.
2. Yan shila.
3. Naman kifi.
4. Agwagwa.
5. Naman shanu.
6. Hanta.

ABINDA DABBOBI SUKE SAMARWA:
1. Madara.
2. Yogot.
3. Ruwan zuma.
4. Kwai.
5. Bota.

Hakika su wadannan dangogin abincin na kara ruwan maniyyi a jikin dan Adam, kuma suna motsar da sha'awar jima'i tare da samar da kuzari ga uwargida ko amarya ko shi kanshi angon.
An samo daga sayyidina ALI KARAMALLAHU WAJAHAHU WA RIDIYALLAHU ANHU yace: wani mutum ya gayawa Manzon ALLAH S.A.W cewa bashi da 'ya'ya saboda rashin abinci mai sanya kuzari, sai Manzon ALLAH S.A.W ya umarce shi daya rika cin kwai.