30 Nov 2014

ISTIGFARIN DAYA FI KOWANE ISTIGFARI

Allahumma anta rabbi lailahailla anta kalaqtani, wa ana abduka wa ana ala ahadika wawa'adika mastada'atu auzubika min sharri maa sana'atu, abu'ulaka bi ni'imatika alaiya wa abu'ubizambi fagfirli fa innahu layagafiru zunuba illa anta.

wanda duk ya fadeta da rana yana mai yakini da ita sai ya mutu a wannan yinin wannan yana daga ahlin aljanna.

wanda ya karanta da dare shima da yakini akanta shima dan aljanna ne.

Salati 10 ga Annabi S.A.W