30 Nov 2014

SALATUL ISTIHARA

MANZON ALLAH mai tsira da amincin ALLAH ya kasance yana sanar damu yanda ake istihara acikin kowane irin al'amurra da muka kasance, harma yake cewa 'duk lokacin da daya daga cikinku ya kasance mai himmatuwa ya zuwa wani aiki to sai yai sallah raka'a biyu (2) sannan sai yace 

"ALLAHUMMA INNI ASTAKIRUKA BI ILMIKA WA'ASTAQADIRUKA BI QUDIRATIKA WA'AS'ALUKA MIN FADALUKAL AZIM FA INNAKA TAQDIRU WALA AQDIRU Fa AnTA taALAMU WALA A'ALAMU WA'ANTA ALLAMULGUYUB, ALLAHUMMA IN KUNTA TA'ALAMU ANNA HAZAL AMRA KHAIRUNLI FIDINI WA MA'ASHII WA'AQIBATU AMRI"

 Ko kuma mutum yace"AjJILLI AMRI WA'AJILIHI FA'AQADIRHULI WAYASIRHULI SUMMA BARIKLI FIHI, WA IN KUNTA TA'ALAMU ANNA HAZAL AMRA SHARRULLI FIYDINI WA MA'ASHI WA AQIBATI AMRI ."

Ko kuma kace 

"FI AJILI AMRI WA AJILIHI FASRIFHU ANNI WASARIFNI ANHU WA QADURLIL KHAIRA HAISU KANA SUMMA ARDINI BIHI" 

sai ka fada buqatarka

Salati 10 ga Annabi S.A.W.